Dambun shinkafa (2)

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Zogale
  3. Maggi star,ajino moto,mr chief, curry
  4. Mai
  5. Albasa, tattasai, tarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kai a barza miki shinkafa,sannan ki wanke ta sosae sai ki zuba mata ruwa ki bari ta jika,

  2. 2

    Zaki dora tukunya akan wuta,ki zuba ruwa sae ki aza madambaci,sae ki zuba wannan shinkafar da kinka jika,ki zuba zogale ki yamutsa, kisa buhu ki rufe sannan ki aza marfin tukunya ki rufe ki barshi ya fara dahuwa

  3. 3

    Sae ki gyara kayan miya,ki yi grating din su ita kuma albasa ki yanka ta amma ba kanana ba ki yanka ga da dan girma

  4. 4

    Idan wannan dambun ya fara dahuwa sae ki zube shi cikin roba kisa spoon ki bubbudashi sbda kolallai,sae ki zuba kayan miya da albasa,maggi star,mr chief,ajino moto, curry, gishiri,mai sae ki yayyafa ruwa kadan ki yamutse ki maisuwa a madambaci,ki rufe da buhu sannan kisa marfin tukunya ki rufe ki barshi ya dahu

  5. 5

    Dambu ya gama dahuwa😁

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes