Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

1hr 30min
5 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Da farko Zaki wanke tukunyar ki sannan ki Dora ta akan wuta ki zubq ruwa,ki rufe tukunyar har ruwan su tafasa.

  2. 2

    Idan suka tafasa sae ki wanke shinkafa,ki zuba cikin wannan tukunyar,

  3. 3

    Ki rufe kibar shi ya dahu sosae,ki tabbatar da kinsa ruwa waenda zasu isar wannan shinkafar

  4. 4

    Sae ya tuku sannan ki samu leda ki zuba a ciki Amma iya girman yadda kk so malmalar ki ta kasance,

  5. 5

    Haka Zaki dinga y har ki kwashe tuwon.

  6. 6

    Idan Kika tabbatar shinkafa ta zama tuwo,ki samu muciyar k Mei kyau ki tuka tuwon sosae,

  7. 7

  8. 8

    Sae ki zuba jajjagen kayan miyan ki,tare da kayan dandano da Kuma kayan kamshi ki soya su tare,

  9. 9

    Sannan k kbwar ki,kina yi kina motsawa idn kk ga alamun kayan miyar sun fara lakewa a tukunya ki zuba ruwa mara yawa,

  10. 10

    Sannan kici gaba da soyawa,idn suka soyu

  11. 11

    Se ki zuba ruwa ki wanke wake ki daka shi a turmi sannan ki zuba cikin wannan tukunyar, ki rufe tukunyar

  12. 12

    Sannan ki zuba a tukunya ki rufe tukunyar ki bar miyar ta Kara dahuwa sannan k sauke

  13. 13

    Ita Kuma miya Zaki Dora tukunyar ki akan wuta,ki zuba Mai ki yanka albasa idn y Dan soyu,

  14. 14

    Idan ruwan suka yita tafasa sei ki yanka alayyahu kanana ki tabbatar da kin wanke shi sosae

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes