Hadin yaji

Hauwa'u Aliyu Danyaya
Hauwa'u Aliyu Danyaya @Hawwer01
Sokoto

Jumu'akadai

Hadin yaji

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Jumu'akadai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Yaji
  2. Citta
  3. Tafarnuwabusashshe
  4. Dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba citta da tafarnuwa cikin turmi ki daka sae sun daku,

  2. 2

    Sannan ki zuba yajin ji idan ya kusa dakuwa

  3. 3

    Sae ki zuba dandanon ki ki ci gaba da dakawa har sai ya yayi miki yadda kike so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes