Jallof din taliya da macaroni

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya rabin leda
  2. Macaroni Rabin leda
  3. 5Tarugu
  4. 5Tattasai
  5. Albasa babba me lawashi
  6. Mai bada yawa ba
  7. Dandano, gishiri
  8. Ruwa
  9. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dora tukunya akan wuta,ki zuba mai sannan ki soya nikakkun kayan miyan ki,ki zuba dandano da gishiri da curry,idan suka soyu sae ki zuba ruwa

  2. 2

    Idan ruwan suka tafasa sae ki fara zuba macaroni,ki bari tayi mintuna kadan daga baya ki zuba taliyar ki,ki rufe har ta dahu

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes