Taliya da mai da yaji

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30min
  1. 1Taliya leda
  2. Ruwa
  3. Gishiri
  4. Maggi star
  5. Yaji sansami
  6. Ajino moto
  7. Citta busassa

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Zaki dora tukunya akan wuta,ki zuba ruwa ki barshi y tafasa,sannan ki zuba gishiri ki kalla taliya Tsawon yadda kike so

  2. 2

    Ki aza Mai akn wuta ki yanka albasa ki soya mai

  3. 3

    Ki zuba citta ki daka idan ta daku sai ki zuba yaji da Maggi star da ajino Moto kiyi ta dakawa har sai yayi miki yadda kike so sannan ki kwashe shi

  4. 4

    I'm Ki zuba taliya cikin plate,ki zuba soyayyen man ki sannan ki zuba yajin ki🤤🤤 uhhmm ba'a baiwa yaro mai kiuya

  5. 5

    I'm

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes