Filawa gwangwani hudu • Kwai daya • Siga rabin kofi • Baking powder cokali daya • Yeast babban cokali daya da rabi • Mai cokali uku • Ruwa rabin kofi • Madara cokali uku • Man suya mai yawa • Madara gwangwani biyu • Coco powder cokali biyar • Icing sugar kofi daya •