Alala

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

Girkin nan yana da dadi matuka

Alala

Girkin nan yana da dadi matuka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 40mintuna
  1. Wake Gwangwani hudu
  2. Kwai daya
  3. Manja
  4. Mai
  5. Maggi
  6. Leda ta kulli
  7. Citta
  8. Cryfish
  9. Attarhu, Albasa da tattasai

Umarnin dafa abinci

minti 40mintuna
  1. 1

    Ki surfa waken ki, ki wanke sa, ki cire duk Hancin waken.kisaka Attarhu, Albasa da tattasai

  2. 2

    Sai akai maskade

  3. 3

    Sai ki saka kwan ki da maggi, cryfish, citta, mai da manja

  4. 4

    Sai ki Guya ki kulla a leda ai

  5. 5

    Sai ki saka a tukunya da ruwa, yayi kamar minti arba'in

  6. 6

    Sai ki sauke.Anaci da yaji, sauce, ko a jollof

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes