Pasta

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

Wannan taliyar nakoye tane a Basic flour base wanda Cookpad suka koya mana a kyauta

Pasta

Wannan taliyar nakoye tane a Basic flour base wanda Cookpad suka koya mana a kyauta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 15mintuna
1 yawan abinchi
  1. Filawa gwangwani biyu
  2. Kwai guda daya
  3. mai cokali uku
  4. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

minti 15mintuna
  1. 1

    Ki tanadi kayanki

  2. 2

    Ki hada flour da kwai da mai da gishiri, ki cakuda sosai

  3. 3

    Sai ki zuba ruwa su hade, Ki sai ki mirza Shi ba da kwari sosai ba, Sai ki yanka madaidai ci

  4. 4

    Sai ki tafasa ruwa Da gishiri da mai, sai ki dafa a Cikin ruwan

  5. 5

    Zaki iya ci da miya ko jollof.ni dai nazabi nayi ta soyyar jollof

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes