Bread with egg

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

#kitchenhuntchallenge wannan girkin yara nason shi sosai gashi yana maganin yunwar safe

Bread with egg

#kitchenhuntchallenge wannan girkin yara nason shi sosai gashi yana maganin yunwar safe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Beredi mai yanka yanka guda biyar
  2. Timatir
  3. Albasa
  4. Dandano
  5. Butter
  6. Kwai uku

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke timatir da Albasar ki, ki yanka su a kwance

  2. 2

    Sai ki zuba a roba ki fasa kwan ki a kai ki sa dandano

  3. 3

    Ki buga sosai

  4. 4

    Sai ki shafa butter a kaskon ki

  5. 5

    Ki saka biredin a kwanon hadin kwan naki ki guya shi sosai yasamu kwan

  6. 6

    Sai ki dinga debo hadin kwan da biredin kina sawa a kaskon kina soya shi.ki masa kwalliya da yankan ken timatir

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes