Zobo and pineapple mocktail

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

😇

Tura

Kayan aiki

  1. Zobo
  2. Na'a Na'a
  3. Citta
  4. Karin fani
  5. Abarba
  6. Cocumber
  7. Sugar syrup
  8. Kankara
  9. Tiara na pineapple nd coconut

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada zobo, Na'a na'a, citta, karinfari.sai ki dafa su

  2. 2

    Kiyi blending din cocumber dinki, saiki hada su da zobo dinki idan ya huce, sai ki saka sugar kadan.

  3. 3

    Ki Gyara Abarbarki Ki markada, sai ki tace ki zuba tiaran ki, shima ki ajiye a gefe.

  4. 4

    Yadda zakiyi sugar syrup din ki, sugar zaki saka a Wuta da ruwa ki dafa su yadahu.

  5. 5

    Ki samu kofin ki sai ki saka kankara sai ki saka Lemon abarbarki, sai kisaka Sugar syrup dinki, sai ki zuba Zobo.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Aisha Ahmad
Aisha Ahmad @ChepAzqueen
Aslm Meye yayana zobo da pineapple drink din su bade bayan suna cikin Kofi daya

Similar Recipes