Milk and chocolate glazed donut

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

#kitchenhuntchallenge nayi wannan donut dinne ga friend dita da takawo min ziyara

Milk and chocolate glazed donut

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

#kitchenhuntchallenge nayi wannan donut dinne ga friend dita da takawo min ziyara

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa gwangwani hudu
  2. Kwai daya
  3. Siga rabin kofi
  4. Baking powder cokali daya
  5. Yeast babban cokali daya da rabi
  6. Mai cokali uku
  7. Ruwa rabin kofi
  8. Madara cokali uku
  9. Man suya mai yawa
  10. Glazing
  11. Madara gwangwani biyu
  12. Coco powder cokali biyar
  13. Icing sugar kofi daya
  14. Ruwa kadan
  15. Filawa cokali uku

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada ruwan ki da madara da yeast, ki juya sosai ki ajiye a jefe

  2. 2

    Ki hada filawa, da mai da siga da baking powder, da kwai, ki guya su sosai

  3. 3

    Sai ki zuba hadin madarar ki da yeast, ki guya sosai ki barsu su hade

  4. 4

    Sai ki rufe yayi awa uku, ko kuma idan ya tashi

  5. 5

    Sai ki buga sosai ki barbada mishi filawa, ki mulmula shi sosai

  6. 6

    Sai shima ki barshi yayi kamar minti talatin ya kuma tashi, sai ki bula tsakiyar ki soya a mai me yawa sannan a rage wuta

  7. 7

    Sai ki zo, ki hada madara da icing sugar da filawa da ruwa ki kwaba shi da kauri, karyayi ruwa

  8. 8

    Sai ki dibi wannan kwabin ki saka masa coco powder

  9. 9

    Sai ki shafa akan ko wani donut, kiyi masa kwalliya da na chocolate din

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes