Doya da kwai

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Yayi dadi matuka

Doya da kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yayi dadi matuka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Albasa
  4. Attariku
  5. Mangyada
  6. Gishiri kadan
  7. Siga kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fereye doyarki ki yanka yankan fadi, sai ki daura a wuta ki zuba ruwa tareda gishiri da siga kadan, ki barshi har sai ya dahu.

  2. 2

    Ki fasa kwanki, ki yanka albasa Dinki, da attarigu Dinki, sai ki zuba su acikin kwanon kwannan da kika fasa a kwano ki saka magi.

  3. 3

    Sai ki daura mai a kasko idan yayi zafi sai ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes