Pepper chicken

fateebck
fateebck @cook_15363019
Sokoto

Kitchenhuntchallenge

Pepper chicken

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Kitchenhuntchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Ki yanka kazarki,sai ki wanke ta sosai,zuba cikin tukunya ki saka ruwa Kadan,maggi,kayan qamshi,albasa.Rufe tukunyar ki bari ta tafasa sai ki sauke,sai ki zuba mai a pan ki soya naman kazar

  2. 2

    Ki wanke tarugu,tattasai,albasa,sai ki jajjaga su,ki zuba mai kadan a pan sai ki soya jajjagen ya soyu sosai,ki saka sliced albasa

  3. 3

    Sai ki dauko naman kazar ki zuba jajjagen da kika Riga kika soya ki zuba akai,ki motsa sosai yadda zai kama jikin kazar,sai ki yanka cucumber akai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fateebck
fateebck @cook_15363019
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes