Jallof rice

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Tattasai da tarugu
  3. Albasa da gishiri
  4. Mai, magi, curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisa mai atukunya kisoya albasa da kayan miya

  2. 2

    Saiki zuba ruwa magi, curry, gishiri. Idan ruwa sun tafasa saiki xuba shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846
rannar

sharhai

Similar Recipes