Tuwon shinkafa da miyar taushe

Marners Kitchen
Marners Kitchen @cook_18191660
Kaduna

Nayi farin ciki da dadin da abincin yayi
Mai gidana yaji dadin shi shima

Tuwon shinkafa da miyar taushe

Nayi farin ciki da dadin da abincin yayi
Mai gidana yaji dadin shi shima

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafar tuwo
  2. Manja
  3. Nama
  4. Kayan miya
  5. Ganyen ugu
  6. Gyada
  7. Agushi
  8. Sinadarin dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaa wanke shinkafar tuwo a zuba ruwa a tukunya,asaka shinkafar,sai a jira tadahu tayi laushi,sai a daure da garin semovita

  2. 2

    Sai azuba manja a tukunya asoya da albasa,after ya soyu azuba nama already dama naman antafasa shi,an ajiye ruwan a 1 side,sai azuba naman inya soyu basai yayi raqau ba,sai azuba nikakkun kayan miya

  3. 3

    In sun soyu sai a kawo ruwan naman nan azuba,then a zuba gyada da agushi,inya tafasa sai a zuba yankakken ugu leaf da albasa

  4. 4

    Sai asa sinadaran dandano,in sun dahu sai a sauki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Marners Kitchen
Marners Kitchen @cook_18191660
rannar
Kaduna
A gaskiya a rayuwata abinci yana daya daga cikin abinda yake burgeni,ina matukar jin dadin inga na iya girki kala kala,don hakane ma a makaranta nakeso in karanta nutrition and dietetics
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes