Meatpie

ummy-snacks nd more
ummy-snacks nd more @cook_17824593

#fk hmmmmm wannan meatpie ba’a magana sai wanda ya gwada zai bani labari kawai hmmmmm hmmmm

Meatpie

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#fk hmmmmm wannan meatpie ba’a magana sai wanda ya gwada zai bani labari kawai hmmmmm hmmmm

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi 5 na fulawa
  2. Babban chokali 6 na butter
  3. Karamin chokali 1 na beking powdar
  4. Karamin chokali 2 na sugar
  5. Gishiri dan kadan
  6. Mai cikin babban chokali 2
  7. Nikakken nama
  8. Albasa
  9. Sinadarin dandano
  10. Dankalin turawa
  11. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaka hada duk ingredients dinka sai ka kwaba amma bamai ruwa ba da tauri ba sosai ba kayita kwabawa har saiya hade jikinsa sosai

  2. 2

    Sannan ka dora namanka a wuta kasa mai maggi da albasa da kayan kamshi sai karife har sai ya dafu,sannan ka fere dankalin ka shima ka yankashi kanana sai ka wanke ka dorashi shima a wuta ya dafu idan namaka ya dafu dankalin ka shima ya dafu saika hadesu guri daya sai kadan soyasu dama sama kasa maggi sai ka sauke,sai ka dauko fulawa dinka ka guggutura ta sai ka fara murzawa har saiyayi fadi saika dauko abin da zakai shep dinka dashi sai yayyanka

  3. 3

    Sannan saika dauko namanka kana zubawa a kowanne gida sai ka dauko kwai dinka daka kada guda daya sai ka shafa a baki baki sai ka nade sai kasa chokali daddane gefe da gefe yadda bazai bude ba

  4. 4

    Sai ka dauko kaskon gashinka ka shafa masa butter dan karya kama sai ka dauko meatpie dinka kana jerawa har ka gama sannan ka sashi a cikin abun gashinka na tsawon muntuna 20 sannan ka cire shike nan ka gama meatpie dinka mai dan karen dadi hmmmmmm

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummy-snacks nd more
ummy-snacks nd more @cook_17824593
rannar

sharhai

Similar Recipes