Funkaso da farfesun kaza

Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @Umcy1997
Kano

Kawai nayi farfesu be saina rasa dame zamu hada muci shine nayi Mana funkaso Kuma munji dadin sa sosai nida maigidana

Funkaso da farfesun kaza

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Kawai nayi farfesu be saina rasa dame zamu hada muci shine nayi Mana funkaso Kuma munji dadin sa sosai nida maigidana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa gwangwani 4
  2. cokaliYeast cikin babban
  3. cokaliBaking powder cikin karamin
  4. Gishiri Dan kadan
  5. Sai dakakkiyar citta er kadan
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada flour da yeast da baking powder da Dan gishiri da citta kadan saika kwa6a Kamar fanke ka buga shi sosai saiki barshi a Rana ya tashi in ya tashi

  2. 2

    Saiki Dora Mai a wuta in yayi zafi saiki samu ruwa a cup ki samu plate ki juya bayansa saiki ke dangawalar ruwa a hannunki ki diba kullun sai say bayan plate en saiki say cikin man daga har ya soyu.

  3. 3

    Ana iya ci da taushe,ko farfesu ko Kuma kowanne Miya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Nura Gwadabe
rannar
Kano
Ina matuqar son girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes