Gullisuwa Mai nutella

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

#Alawa a gaskiya tana d matukar dadi sosai in ka sha kamar yar kanti kudai kawai ku gwada yan uwa

Gullisuwa Mai nutella

#Alawa a gaskiya tana d matukar dadi sosai in ka sha kamar yar kanti kudai kawai ku gwada yan uwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. 2Madara kofi
  2. Suga rabin kofi
  3. Nutella rabin kofi
  4. Garin coco chokali daya
  5. Ruwa 1/4kofi da kuma chokali 1

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Da farko xaki samu nutella dinki ki xuba ta a bowl sai ki xuba garin coco dinki ki juya

  2. 2

    Sai ki mulmulashi kanana kisa takarda gashi a kasan ki jera

  3. 3

    Sai kisa a firinji ki barshi tayi minti goma har ta kame jikinta yadda inkin dauka a hannu baxata makale miki ba kmr haka

  4. 4

    Sai ki xo ki xuba madarar ki a kwano d sugan ki ki juya sai ki kawo ruwan ki

  5. 5

    Sai ki juye ragowar cokali dayan nan n ruwanki ki juya ki kwaba shi kmr haka

  6. 6

    Sai ki wanke hannun ki ki shafa mai a jiki sai ki fakada wannan madarar taki kisa kwallon nutella a tsakiya ki dunkule ta kmr kwallo

  7. 7

    Nan gata bayan mun gama dunkulewa

  8. 8

    Sai ki dora mai a kwasko in ya danyi xafi sai ki xuba ki in bangare daya yyi ki juya daya bangaren shima yyi sai ki Kwashe ki tsane ta ki barta tasha iska

  9. 9

    Nan gashi mun gama

  10. 10

    Ga wadda cikin yyi

  11. 11

    Hmm 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai

Similar Recipes