Milk popcorn

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Masaran gugguru
  2. Sugar
  3. Mai
  4. Madaran gari
  5. Flavour na gari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu masaran gugguru ki gyara.

  2. 2

    Seki daura tukunya a wuta da mai kaman cokali uku. Idan ya fara zafi seki dibi wannan masaran kadan ki zuba idan ya fara fashewa seki zuba sauran masaran.

  3. 3

    Ki rage wuta, ki dinga jijjiga tukunyan zakiga masaran yana fashewa. Idan ya gama fashewa seki kawo sugar ki zuba da flavour ki rufe kici gaba da jijjiga tukunyan kaman na minti biyu seki juye a roba. Seki dakko wannan madaran ta gari ki zuba ki juya sosai kafin yasha iska.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Eshamdee's Kaana
rannar
Plateau

sharhai

Similar Recipes