Jallof spaghetti da wake

Rashida Moh'd
Rashida Moh'd @cook_16706752

Daddadan girki

Jallof spaghetti da wake

Daddadan girki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti hamsin
laida daya
  1. Spaghetti laida daya
  2. Wake gwangwani daya
  3. Attaruhu,
  4. albasa,
  5. tattasai,
  6. man gyada,
  7. maggi,
  8. Kwai,
  9. latos

Umarnin dafa abinci

minti hamsin
  1. 1

    Dafarko zaki dafa wakenki seki ajiyeshi a gefe,seki jajjaga Kayan miyarki ki ajiyeshi agefe, seki dafa spaghetti dinki na Minti goma wato karya nuna sosai,seki dauko tukunyarki ki daura akan wuta,

  2. 2

    Kisanya mangyadanki daidai yanda kikeganin zaiyi miki akan wuta, Inyayi zafi seki sanya albasa inkinga yayi brow to ya soyu seki Zuba wannan kayan miyarki,kisoyashi sama sama,inya soyu seki Sanya ruwa acikin kayan miyar dakika soya wato ki tsaida ruwa In ruwan kayan miyarki ya tafaso seki dauko maggi dinki da kayan Kamshin dakike so seki zuba akai,sannan seki dauko wakenki ki Zuba akai seki dauko spaghetti dinki shima ki zuba akai

  3. 3

    Seki gauraya ki rufe,kamar na minti biyar,idan kin tabbatar ruwan ya gauraya ki rufe,kamar na minti biyar,idan kin tabbatar ruwan ya tsotse seki dauko yankakken albasarki da latos seki sanya akai Ki rufe domin tururin abincin shi zai karasa dafashi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rashida Moh'd
Rashida Moh'd @cook_16706752
rannar

sharhai

Similar Recipes