Masa da miyar alayyafo

mrs Sani
mrs Sani @hassy20
plateau jos

Masa da miyar alayyafo

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsshinkafar tuwa
  2. 1 cupsmangyada
  3. 10tumatur
  4. 1 cupssugar
  5. gishiri half teaspoon
  6. kanwa kadan
  7. 2 cupsmanja
  8. yest teaspoon
  9. 1 cupfulawa
  10. tattasai 3 big
  11. 3albasa
  12. 4maggi star
  13. 1onga stew
  14. kayan kamshi
  15. tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki jika shinkafar ki ta tuwo over night

  2. 2

    In tajiku da safi sai ki wanki ki ciri mata kasa daddati ki wanki tas sai ki zuba yest kadan rabin teaspoon akai markade

  3. 3

    In andawo daga markade sai ki saki zuba yest din rabin teaspoon da fulawa sai kisa hannun ki mai tsafta kin wanki

  4. 4

    Tas da ruwa sai kisa hannun ki cikin kullun ki juya sosai zai bashi daman tashi da wuri ba aso tayi ruwa ruwa sosai dai dai kullun koko inson samuni

  5. 5

    Sai ki samu wuri mai dumi ko rana ki ajiyi dan ya tashi

  6. 6

    Sai kizo ki sami tukunyar ki wankakke sai ki dora akan gas sai ki wanki nama kixuba kisa kayan kamshi dasu magi. da albasa da tafarnuwa inkinaso

  7. 7

    Bayan ya dahu ruwan ya dauki ajinkin naman sai ki xuba manja ki soya inya soyu sai ki kawo markaden dan kayan miyanki ki xuba sai kisa su magi da yest dan kuji ma tsami aman kadan sai ki bashi mintin goma shabiyar domin komi yadahu

  8. 8

    Sai ki zuba alayyaho sai ki sauki kingama miya

  9. 9

    Sai ki dora kaskon masa kidan ragi wuta kafin afara soyawa daman kin yanka albasa kanana sai ki xuba san nan kisa kanwa kadan da gishiri kadan da sugar 1 cup dan shi yadan fito sai kisa barking powder half teaspoon shikenan

  10. 10

    Sai ki juya sosai kan nan ma yakara tshi sai kixuba mai akasko ki zuba in kasa yayi sai kijuya inyasoyu sai ki gwashi kisa a food flask

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mrs Sani
mrs Sani @hassy20
rannar
plateau jos
tukunyana itace madubi na
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes