Dambun cous cous da zogale

#MKK,dambun cous cous abincine me Dadi Wanda baida maiko,anacinshi a marmarce,wasu Kuma nacinshi a matsayin abincin dare ko Rana,me gidana Yana matukar San dambun cous cous
Umarnin dafa abinci
- 1
Axuba cous cous a roba a yayyafa mishi tafasheshshen ruwan zafi
- 2
BaybbbbbbvabjA wata roban daban a zubawa zogale ruwan zafi,inkuma bushashshene a tafasashi tafasa daya
- 3
A yayyanka albasa madaidata,a daka gyada,a jajjaga attarugu,a mirmisa maggi
- 4
Bayan angama duk abunda na lissafa a sama,se asamu roba medan Fadi a juye cous cous din a ciki,zakuga yayi half done,se a kawo gyada da Maggi da gishi kadan axuba akan cous cous din a jujjuya,se axuba zogalenma akai a jujjuya,se asa albasa da tarugu Shima a juya
- 5
Bayan duk angama hadawa se akawo madanbaci a xuba akai,se asaka ruwa a tukunya a daura madanbacin akan tukunyan,a daura a kan wuta abarshi yayi minti ishirin,inya turara se a sauke a juye a roba Daman an rigada ansoya mangyada se axuba akai a juye,seci, akwai Dadi sekun gwada zaku tantance
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Dambun cous cous
Gsky naji dadin cous cous din nan sosae .me gidana y kasance yn son dambu shine n Masa n cous cous. Zee's Kitchen -
Dambun Cous Cous
Inason Dambun Cous Cous Sosai saboda yanamin dadi ga saukin dafawa. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
Cous cous da miyar kwai
Idan ka turara cous cous yafi dadi sanan kuma idan kayi amfani da maggi ma haka yana dadi sosai @Rahma Barde -
Dambun zogale da Cous Cous
Dambu yana da dadi sosai, bayi isana samFatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
-
-
Jallop cous cous
Gsky ina son cous cous ko d miya ko jallop Amma bn taba yin cous cous b tare d ganye b sbd na kawata abinci na ga Kuma lafiya ajiki Zee's Kitchen -
-
Dambun shinkafa
Abincin gargajiyane mai dadi Wanda ba'a gajiya dashi a marmarce.#girkidayabishiyadaya Meenat Kitchen -
Kosan cous cous
Gaskiya ban cika son cous cous ba saboda idan nayi yana chabewa amma idan naje wani gurin ima cin ,amma aunty na ta koya min yanda ake kosan cous cous kuma da naci naji dadi saosai kuma ya kamata Ku gwada zakuji dadi#kosaicontest Amcee's Kitchen -
Onion Ring
Onion ring abu ne me dadin chi musamman a matsayin abinchi safe ko na dare. Zara's delight Cakes N More -
-
-
Cous cous
#cous cous iyalina najin dadin wannan hadin cous cous kuma ku gwadashi zakuji dadinshi Sumayya yusuf ibrahim -
Dambun shinkafa
Hmmm banma san ta inda zan fara bayani ba wallahi Dambu na da dadi wannan shine karona na farkon da naci Dambu kuma tayi dadi sosai yanzu kam na samu sabon girki.. @jaafar and @mrsjikanyari01 wannan naku ne Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Tuwon shinkafa da miyar taushe
#sahurrecipecontest tuwon shinkafa da miyan taushe yanada matuqar Dadi abincine Wanda idan kaci baza kaji yunwa da wuriba Kuma bayasa mutum yawan Shan ruwa Yana qara lpy ajiki saboda ya qunshi abubuwa da dama acikinsa Shi yasa nida iyalina muke matuqar son Shi a matsayin abincin sahur Yana da matuqar Dadi da amfani a jikin mutum idan Kun gwada zakuji dadinshi sosae Fatima Bint Galadima -
Cous cous da surfaffen wake
Yanada matukar amfani sbd wakenda aka saka a ciki iyalaina na matukar sonshi Feaysert Kitchen -
-
Stir fry cous cous
#sahurrecipecontest Na yini da rashin lafiya har ya zamto babu karfin yin aiki a tattare da ni. Hakan ya sa na kirkiri yin wannan cous cous din mai saukin yi kuma ga dadi a baki. Princess Amrah -
-
Dafadukan shinkafa Mai zogale
Hakika zogale magani ne sosai a jikin Dan Adam shiyasa nake yawan amfani da shi a girkina Mama's Kitchen_n_More🍴 -
-
-
Dambun shinkafa
wannan abinci iyalina suna Sansa sosai dan kuwa ya kayatar dasu # 2206. hadiza said lawan -
Cous cous da wake da miyan alayyahu
Ban cika son cous cous ba amma duk randa nayi shi da wake da miyan ganye na kan ci sosai saboda akwai dadi #1post1hope Fiddausi Yusuf -
Macaroni da miyar dankali da soyayyen kifi
Wanna girki akwai Dadi zaa iya cinsa da Rana ko dare Afrah's kitchen -
-
Shinkafa da miya da salak da soyayyun yanshila(tantabara)
Ina matukar son shinkafa da Miya tun ballantana idan na hada da salad Dina ,Kuma Ina son in tarbi bakona da abincin nan Ashmal kitchen -
Kwallon cous cous (cous cous balls)2
#iftarrecipecontest wanan hanyar hanya ce mai sauki na sarafa cous cous gashi da dan karan dadi ina son cous cous balls gaskia wanan hadin yana man dadi sosai @Rahma Barde -
Dambun shinkafa
Ina san dambun, kullum sai dai nayi dambun couscous ko na tsaki ban taba gwada na shinkafa ba sai yau, sai naji ashe duk yafisu dadi musamma idan yaji gyada da zogale. Ceemy's Delicious -
Miyar kayan lambu
Na san ba ni na fara yin irin miyar nan ba, amma dalilina na qirqirarshi a kan kaina saboda Babana ne, yana son cous cous da miyar kayan lambu, alayyahu ne ko dai ko wane irin ganye, to wannan miyar dominshi na yi musamman. Maganar gaskiya kuma sinadarin dandano da na yi amfani da shi a wannan miyar ita ce zan ce kusan sirrin fito da dandanon wnn miyar, mun ci miyar tare da dafaffen cous cous. Afaafy's Kitchen
sharhai