Salad mai kuli kuli

Aishat Abubakar
Aishat Abubakar @cook_15701210
Kano

Mai gida da yaran gida suna son salad sosai don basu gajiya da cin salad mai kuli kuli

Salad mai kuli kuli

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Mai gida da yaran gida suna son salad sosai don basu gajiya da cin salad mai kuli kuli

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Salad dadai
  2. 5Tomatoes guda
  3. 5Goren tattasai guda
  4. 1Albasa
  5. 1Jan yalo
  6. Yajin kuli
  7. Dandano
  8. 1Cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiwanke salad dinki da ruwan gishiri sai ki ajiye a gefe.

  2. 2

    Ki wanke sauran kayan su tomatir, Albasa,tattasai,cucumber da sauransu ki ajiye a gefe

  3. 3

    Sai ki dauko kwano ki yanyanka salad din yankan ba kananaba sai ki yanyanka su cucumber da sauran su yankan dai dai yanda kike so

  4. 4

    Sai hadawa kisa kuli da sauran kayan hadin ki amma idan ba a lokacin za'a ci ba karki hadasu..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aishat Abubakar
Aishat Abubakar @cook_15701210
rannar
Kano
na dauki girki a matsayin abin nishadi ina kaunar yin girki a ko da yaushe
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes