Garau Garau🍽😋

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

Mu koma gida💃Don kuwa kowa ya bar gida gida ya barshi🤗Yau na tuna da yanda iyaye da kakannin mu suke cin wake da shinkafan su,suna hada ta da yajin kuli kuli ne a zuba man gyada yaji😋Allah sarki na tuna da mahaifina lokacin ina gida yakan ce kumin wake da shinkafa amma a zuba min wake yaji a dahuwa😂kuma a daka min yajin kuli kuli. Gida akwai dadi kuma abincin gargajiya yayi sosai ga lafiya.
#Garaugaraucontest

Garau Garau🍽😋

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Mu koma gida💃Don kuwa kowa ya bar gida gida ya barshi🤗Yau na tuna da yanda iyaye da kakannin mu suke cin wake da shinkafan su,suna hada ta da yajin kuli kuli ne a zuba man gyada yaji😋Allah sarki na tuna da mahaifina lokacin ina gida yakan ce kumin wake da shinkafa amma a zuba min wake yaji a dahuwa😂kuma a daka min yajin kuli kuli. Gida akwai dadi kuma abincin gargajiya yayi sosai ga lafiya.
#Garaugaraucontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shikafa kofi uku
  2. Wake kofi daya
  3. cokaliGishiri karamin
  4. cokaliMagi ajino qaramin
  5. Man gyada soyayye
  6. Yajin kuli kuli
  7. Magi mai alamar tauraro⭐😜

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na dora ruwa a tukunya na barshi ya tafaso,sai na wanke wake na zuba shi ciki na rufe na barshi na nuna amma ba duka ba. Sai na wanke shinkafa ta na zuba ta cikin wake na kawo gishiri da magi ajino na zuba na juya su sai na rufe na barsu zuwa wani lokaci.

  2. 2

    Bayan na duna naga sunci in tace su sai na kawo matsami na sanya shi kan robe sai na juye wake da shinkafar ciki na wanke su sai na maida cikin tukunya na dan zuba ruwa kadan na kawo leda mai tsafta na rufa kai sai na kawo murfin tukunyar na rufe na rage wuta na barsu su qarasa nuna.

  3. 3

    Na soya man gyada na da albasa da kanin fari,kuli kuli nah kuma na qara hade shi da tafarnuwa da kayan qanshi.

  4. 4

    Sai aci dadi lafiya🤗

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes