Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zakiyi parboiling shinkafanki ta kusa dahuwa da ruwan tafashen namanki zaki dafa sai ki taceh ki wanke ki ajiyeta a gefe.
- 2
Sai ki jajjaga attarugu da albasa da garki ki saka mai kadan atukunya ki dan soya kadan sai ki zuwa yankakkun veggies dnki ki soya su sama sama sai ki zuba shinka kiyita juyawa ki zuba spices dnki na fried rice ki zuba maggi da saura kayan dandano ki zuba hanta ki yita juyawa harsaita soyu tayi wara wara sai ki kwashe a cooler
- 3
Sai ki zo ki yayyanka cabbage dnki kanana ki gurza cabbage dnki kiyi slicing cucumber dnki sai ki wanke ki barshi ya tsaneh sai ki kawo mayonaise ki hada coselow dnki ki dan saka salad cream kadan da dan sugar
- 4
Sai daman naman ki kin tafasa shi da spicea da maggi da albasa sai ki dan soyashi sama sama sai ki kwashe ki saka shi a pan sai ki zuba jajjagaggen tarugunki da garlic kiyi slicing albasa ki dan saka maggi kadan yanda bazeyi yawa ba ki dan barshi yadan turaru kadan shikenan pepper meat dnki yayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Fried rice
A gsky ina son shinkafa sosai shyasa nake sarrafawa ta hanyoyi daban daban kuma alhmdllh iyalai na sunyi farin ciki sosai d cin wannan Umm Muhseen's kitchen -
-
Jollof rice da coleslaw
Inason jellof rice musamman in zan yi baqi ina shaawar yimusu ita Maryam Faruk -
-
-
-
-
-
-
-
-
Jollof and fried rice,with pepper chicken and salad
Girki mai dadi sosia, kowa yaci yana santi wallahi, baranma ogan🤗😄 ummukulsum Ahmad -
-
-
-
-
-
-
-
Fried rice with potato
Wannan girkin yayi santi sosai, oga ya yaba sosai, nasamu yabo Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai