Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Alayyaho
  2. Kayan kamshi
  3. Nama,maggi,gishiri
  4. Yam
  5. Kayan miya
  6. Agushi,manja
  7. Sakwara da miyar Agushi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na soya mai San nan na daukko markadaddiyar albasa nazuba agushi akan albasar na soyasu yanda ya kamata

  2. 2

    Sai nazo na dakko Nama na tare da ruwan naman shima na zuba na kawo kayan miya na zuba kayan kamshi,maggi,gishiri

  3. 3

    Suka cigaba da soyuwa dg nan na kawo alayyahuna shima na zuba shi kamar minti biyar sai na sauke

  4. 4

    Nan kuma na daura doyata a wuta ta dahu sai na dakko tirmi na dakata kamar yanda ya kamata sai na dakko leda nasa aciki shi kenan sakwara ta gamu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba mai atamfa
habiba mai atamfa @cook_18480856
rannar

sharhai

Similar Recipes