Sakwara da miyar kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

#2209jos
  1. doya half
  2. 4kwai
  3. 3tumatur
  4. atarugu 2 and shampo 3
  5. 1 cupmanja
  6. maggi mix
  7. wura
  8. soyayyar nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Uwar gida zaki ta naji duk wani abu da na lissafamiki asama kuma gasu a pic

  2. 2

    Sai ki wanki su tas da ruwa sufita sai ki samu gretta ki markada aciki dama kin kunna gas ko stove

  3. 3

    Manja yayi zafi sai kisoya kayan miya dama kina da namanki soyyaye sai kizuba ki kawo maggi mix ki xuba

  4. 4

    Sai ki rufi 2mint sai ki kada kwai ki zuba ki juya saboda kar ya kama akasa kita juyawa harya bi ko ina sai kirufe to ruwan gretan nan da

  5. 5

    Kikayi shizai dafashi har yasoyu sai ki sauki

  6. 6

    Dama kin fire doyan ki yana gife acikin ruwa sai ki dora aman da ruwa kaman cups 4

  7. 7

    Dan inyadahu ana so asamu ruwa acin doyan dan dashi zaki yi amfani gun daka ko injin din nikawa shi basai kinsa mai ruwa ba

  8. 8

    Inyadaho zakisa chokali zakiga ya shigi ciki kuma yafito lfy aman in bai dahuba zakiji cokalin yayi karfi acikin doyan sai ki sauki ki dama kin wanki turmin ki da yabarya ya bushi sai kifara zuba wa kina dakawa har ki gama zubawa kita dakawa har yayi laushi sosai sai ki kwashi kisa a leda kisa a kula aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mrs Sani
mrs Sani @hassy20
rannar
plateau jos
tukunyana itace madubi na
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes