Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mintin 15mintun
na mutun guda
  1. 2Indomie
  2. Tarugu,tattasai,albasa
  3. Mangyada
  4. Maggin indomie

Umarnin dafa abinci

mintin 15mintun
  1. 1

    Da farko xan daura ruwa a tukunya,na sa kwai inda ya dahu sai na saukar na kwashe na zuba a cikin ruwan sanyi sai na bare na aje, sai na kara wanke tukunya na zuba ruwa da kayan miyan da na jajjaga sannan na zuba mangyada sai na barshi har ya tafaso na zuba indomie,idan ya kusa dahuwa sai nasa maggin indomie..idan ya dahu sai na saukar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Suleiman
Nusaiba Suleiman @cook_16704443
rannar

Similar Recipes