Shinkafa jollof da plantain

Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
Kaduna State

Wannan girkin yanada matukar dadi shiyasa nasamaku recipe din kuma kokukoya kuji dadinshi kuci. A kuma wannan recipe din nazo maku da sabon salan wanke shinkafa don gudun cin chemicals masu hadari a jiki #kadunastate

Shinkafa jollof da plantain

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan girkin yanada matukar dadi shiyasa nasamaku recipe din kuma kokukoya kuji dadinshi kuci. A kuma wannan recipe din nazo maku da sabon salan wanke shinkafa don gudun cin chemicals masu hadari a jiki #kadunastate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za ki samu kayan miyanki ki gyara ki wanke sai ki jajaga

  2. 2

    Idan yajajagu sai kidaura tukunya kisata kanwuta taizafi. Intai zafisaiki zuba man gyada yai zafi

  3. 3

    Idan mangyadan yaizafi saiki zuba kayanmiyanki jajagagen kita motsawa

  4. 4

    Saikisaka gishir da ragowan kayan kamshinki kicigaba da juyawa

  5. 5

    Idan kikaga kayan miyan yasoyu sai kitsaida ruwa

  6. 6

    Kizuba maggi bayan kin tsaida ruwan

  7. 7

    Kibar ruwan yatafasa inya tafasa saiki samu shinkafarki kiwanketa sosai saiki zuba mata ruwan zafi dagishiri kibari tai minti 7-10 haka saiki zubar da ruwan kisake zuba wani ruwan zafin kidaurayeta kizuba a cikin tafashashan ruwan

  8. 8

    Inkinzuba saiki juya kirufe tukunyar yaitatafasa yanadahu har sai tadahu ta nuna saikisauke kizuba a plate

  9. 9

    Kisami plantain dinki kibare kisa gishiri a roba ki juya tare da plantain din saiki daura kaskonki akan wuta kibari yai zafi

  10. 10

    Idan yai zafi saiki zuba man gyada kibari yai zafi sosai

  11. 11

    Idan yai zafi sosai saiki zuba plantain dinki kibari yafara soyuwa idan gefe daya yasoyu saikijuya zuwa dayan gefen yasoyu

  12. 12

    Inshima yasoyu saiki zuba a gwagwa yatsane man kisa a plate ki serving tare dashinkafar

  13. 13

    Zaki iya cin abuncinki da lemu Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
rannar
Kaduna State
I enjoy cooking in fact its my hubby. my only wish is to create recipes of my own which am aiming at now
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes