Tamarind juice ainihin hoton girkin

Tamarind juice

zulaiha adamu musa
zulaiha adamu musa @cook_17459348

Yana da dadi sosai

Tamarind juice

Yana da dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke tsamiyarki ki zuba a tukunya ki daka citta d kanun fari ki zuba akan tsamiyar ki ki dora a wuta

  2. 2

    Idan y tafasa saiki tace idan y huce saiki zuba suga da kankara ki juyashi sosai saiki dan dana kiji suga yayi sai ki sha d iyali

  3. 3

    Asha dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zulaiha adamu musa
zulaiha adamu musa @cook_17459348
rannar

sharhai

Similar Recipes