Crispy Cin-Cin

Saudat Yusuf Garba
Saudat Yusuf Garba @cook_18219854

Inason cin cincin musamman da lemo ko shayi

Crispy Cin-Cin

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Inason cin cincin musamman da lemo ko shayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 16 cupsFlour
  2. Butter 500grm
  3. 2 cupsSugar
  4. 6Egg
  5. 2 tbsBaking powder
  6. Gishiri kadan
  7. Mai domin suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na zuba butter ta a kwanon kwabi

  2. 2

    Sannan nasa sugar

  3. 3

    Nasa gishiri kadan

  4. 4

    Na fasa kwai a ciki

  5. 5

    Na zuba flour

  6. 6

    Nasa baking powder da ruwa kadan na kwaba na yanka na soya

  7. 7

    Gashi na soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Saudat Yusuf Garba
Saudat Yusuf Garba @cook_18219854
rannar

sharhai

Similar Recipes