Nadaddan fulawa Mai kwa kwa coconut roll

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan abunbadai gansarwaba Inka hada da shayi ko lemo# 1 post 1 hope

Nadaddan fulawa Mai kwa kwa coconut roll

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

wannan abunbadai gansarwaba Inka hada da shayi ko lemo# 1 post 1 hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

kamar awa biyu
muyum shida
  1. fulawa
  2. madara
  3. kwai
  4. butter
  5. kwa kwa
  6. baking powder
  7. suga

Umarnin dafa abinci

kamar awa biyu
  1. 1

    Dafarko na tankade fulawata nazuba amazibi mai kyau sannan na kawo kwai,butter,suga,baking powder,madara,nahadasu maciki sannan na kwaba shi sosai ya kwabu sannan na ajje agefe na dauko kwakwa na wanke na gurza itama na ajje.

  2. 2

    Sannan na dauko abin murji namurza fulawar nasa kwakwa aciki dama na hadata da madara da suga aciki sannan na dama fulawa da ruwa na shafa abakin na mayar na nade baking na rufe sannan na yayyanka na zuba a wani farantin na ajje agefe.

  3. 3

    Daga karshe Kuma nasa a farantin gashin nasa abin gashin na gasa shikenan sai chi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes