Miyar Dan kalin turawa

BUDAS_KITCHEN
BUDAS_KITCHEN @cook_13993695

Miyar Dan kalin turawa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Koran wake
  3. Karas
  4. Kayan kanshii
  5. Man gyada
  6. Attagu
  7. Albasa
  8. Curry
  9. Nama
  10. Tafarnuwa
  11. Citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fereye dankalin ki kiyankasa yan daidai musalii.

  2. 2

    Saiki zuba ruwa tukunya ki Dora Dan kalii Amma ruwan ba Mai yawa sosai ba

  3. 3

    Sai ki jajjaga attarunki da tafrnuw da danyar citta saikizuba awanan Dan Kali

  4. 4

    Bayan kinzuba Sai ki zuba Mai aciki da gishiri ki juya Sai ki rufee

  5. 5

    Saiki yanka Kara's dinki daidai musalii Sai ki wanke da Koran tattasai Sai ki zuba aciiki Dan kali

  6. 6

    Saiki yanka albasa itama ki zuba

  7. 7

    Saiki bare maggi da kayan kanshiii kizuba aciki.da curry

  8. 8

    Saiki rude kibarshi yadan turaru.

  9. 9

    Saiki sauke

  10. 10

    Zaa iya cin miyar da farar shinkafa ko taliya da sauransu dau

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
BUDAS_KITCHEN
BUDAS_KITCHEN @cook_13993695
rannar

sharhai

Similar Recipes