Soyayyen Kifi Tarwada

meena's cuisine @cook_18457416
Inason kifi musamman tarwada inasonshi aduk yanda aka sarrafashi. #2909
Umarnin dafa abinci
- 1
Wannan sune abunda kike bukata yayin suyar kifinki
- 2
Zaki dauki kayan kamshi ki hadesu da sinadarin dandano da gishiri ki cakudasu su hade saiki barbade kifinki ki Mirza ya Shiga ko INA ajikin kifin saikibashi yan mintuna ko 15 ne saiki soyashi a mai
- 3
Shikenan ready to be enjoyed
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Soyayyen kifi karfashe
Ina kaunar kifi shiyasa bana gajiya daduk yanda zan sarrafashi. #post1hope Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Parpesun kifi(tarwada)
#parpesurecipecontest shidai perpesu abune mai matukar anfani a jikin dan adama, musamma ma ga mata, na zaba nayi parpesu kifi ne saboda ina makukar son kifi ko wane iri ne, indai kifi ne.kifi musulmin nama. Yana daga cikin abinci masu jina jiki, gashi lafiyayen abinci ne, da wuya kuji an hana mutum cin kifi. Phardeeler -
-
-
Dafadukan shinkafa da wake
Inason shinkafa da wake kotayaya aka sarrafashi yanamun dadi. Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Farfesun kifi tilapia
Inason farfesun sosai musamman mai Dan ruwa ruwa yafimin dadi #foodfolio Oum Nihal -
Parpesun kifi
#parpesurecipecontest ina makukar son parpesu musamman na kifi, wanan parpesun nayi shi ne irin na mutane kudancin kasan na. Phardeeler -
Farfesun kifi
Inason kifi a rayuwa shiyasa nake kokarin gurin sarrafashi ta hanyoyi kala-kala, wannan farfesun kifin yayi dadi sosai kuma anyi santi. Umma Sisinmama -
-
Farfesun kifi tarwada
#kanostate# saboda soyayyata da kifi yasa nake kokarin ganin na sarrafa shi ta hanyoyi da dama, wannan farfesun kifin yayi dadi sosai yadda bakwa tunani saikun gwada zaku tabbatar. Umma Sisinmama -
Soyayyen kifi
Munason kifi sosai nida oga shiyasa nakeyi mana dabarun sarrafa shi kuma munji dadin suyar kifinnan. Umma Sisinmama -
Soyayyen kifi
Kifi bargi yana da dadi musamman ma idan an soyashi da maggi da gishiri. #kitchenhuntchallenge. Zeesag Kitchen -
-
Soyyayen Kifi 🐟
Kifi kowane iri ne yana dadada kaman wanna n da ake cema cat fish ko suya ko psoup abun baa magana wannan girkin na sadaukar da shi ga qawata Sharifah Isa Allah ga qara miki harda alQuran sharee. #ramadansadaka Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
-
-
-
Dambun kifi
Gaskiya bansan yadda akeyi ba sai na duba cookpad naga yadda akeyi, gaskiya naji dadi oga ma yaji dadin shi sosai Anisa Maishanu
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10690208
sharhai