Pan cake

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupflaour
  2. mangyda 1 teaspoon
  3. gishiri yar kadan
  4. mangyda chukali daya
  5. barking bowder yar kadan
  6. kwai biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada duka abin da nafada a sama 👆a bahun mi kyau ko kwana mi tsafta sai ki kada kwai biyu

  2. 2

    Ki juyi akai shikinan sai ki sa kaskon suyan ki non stick in ya yi zafi.sai kisa mai ki dunga diba ludayi daya ko biyu

  3. 3

    In sama yayi sai ki juya.kasa yayi shikenan asha da tea ko ama yara suji da shi scl

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mrs Sani
mrs Sani @hassy20
rannar
plateau jos
tukunyana itace madubi na
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes