Mix salat

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka latas

  2. 2

    Ki fere bayan kwakwa ki goga a abun goga kubewa

  3. 3

    Sai ki yanka cucumber, tumatir da albasa

  4. 4

    Sai kiyi decorating dinshi kamar haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Marners Kitchen
Marners Kitchen @cook_18191660
rannar
Kaduna
A gaskiya a rayuwata abinci yana daya daga cikin abinda yake burgeni,ina matukar jin dadin inga na iya girki kala kala,don hakane ma a makaranta nakeso in karanta nutrition and dietetics
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes