Vanilla cup cake

deeja's kitchen
deeja's kitchen @cook_18908090

Idan ka hada da tea gwanin dadi a wajen breakfast#meenat

Vanilla cup cake

Idan ka hada da tea gwanin dadi a wajen breakfast#meenat

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Flour Kofi
  2. Butter Kofi daya
  3. Sukari kofi daya
  4. 8Kwai
  5. Baking powder babban cokali daya
  6. Vanilla flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki saka butter da sukari a bowl kiyita mixing dinsu harsai sun fara fari sai kisa kwai ki bugashi sosai ya hade da kwabinki sai kisa flour da baking powder ki buga sosai

  2. 2

    Saikisa a cup cake paper ki gasa a oven

  3. 3

    Idan kinsa toothpick ya fito clean toya gasu saiki sauke. And enjoyed

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deeja's kitchen
deeja's kitchen @cook_18908090
rannar

sharhai

Similar Recipes