Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
Dafarko xaki hade flour ki d corn flour d gishirinki seki sa ruwa ki kwaba har sekinyi forming smooth dough.
- 3
Seki guggutsirasu sanan ki dinga gutsira kina murxawa seki shafa man kuli asama d flour seki qara dauko na biyu shima kimai hk a tsakani ki dinga Sa wadatatcen mai d flour har kigama.
- 4
Inkika gama seki ki qara murzasu har suyi fale fale sanan ki gasa su frying pan inyayi seki sauke kibarshi ya sha iska seki kidinga ciccirewa a hankali sannan ki raba ko wanne into 4
- 5
Shikuma minced meat dinki xaki soya shine d kayan kamshi d na dan dano.seki dinga daukar sheet din kina folding dinsa ki like d kwababbiyar fulawa sann kixuba namanki ciki ki like saman haka xakiyi tayi har ki gama
- 6
Se ki dora manki akan wuta ki soya
- 7
Aci dadi lafiya
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
Samosa
Tanada dadi sosai ga kuma saukinyi bata daukar wani lokaci mai yawa a wannan lokaci na Ramadan zakiyi iya yinsa a cikin abubuwan iftar ngd sosai Ramadan Mubarak😍 #ramadansadaka Sam's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Spring rolls
Spring rolls yn da dadi sosae duk da kansacewa nafi son samosa akan shi Amma naji dadinsa sosae .#yclass Zee's Kitchen -
-
-
Nadin samosa (folding)
Wannan hanya ce ta yadda zaki nada samosa cikin sauqi, nasamu wannan ne ga recipe din "mumeena's kitchen" kuma naji dadinshi alhamdulillah yanzu Banda matsala na in nada samosa ta walwale, godiya gareki 💃 Ummu_Zara -
-
-
-
-
Samosa
Inason samosa sosai sbd mai house yana son and koda kayi baki zaka iya fita kunya baki aixah's Cuisine -
-
-
-
-
-
Chicken samosa (yanda za'a hada abin nada samosa cikin sauki)
Wannan girkin yayi dadi munyi santi nida iyalina 😋😋. Gumel -
-
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10895821
sharhai