Pepper chicken

deeja's kitchen
deeja's kitchen @cook_18908090

Dadinsa ba'a magana

Pepper chicken

Dadinsa ba'a magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko tafasa kazarki ki zuba mata gishiri maggi sai kayan kamshi

  2. 2

    Saikizo ki soyata

  3. 3

    Saiki jajjaga attarugu,albasa,da Dan tattasai saiki jajjaga Koren tattasai daban amma kada ki hadasu shi kisashi agefe

  4. 4

    Ki zubasu a tukunya kisa mai ki soyasu kisa maggi da gishiri da curry idan sun taho soyuwa kisa koren tattasai din nan ki soya idan ya soyu ki sauke

  5. 5

    Dauko kazarnan da kika soya ki sakata cikin hadin ki jujjayata hadin ya shige jikinta sosai done

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deeja's kitchen
deeja's kitchen @cook_18908090
rannar

sharhai

Similar Recipes