Jollof spaghetti

Aysharh
Aysharh @Aysharh
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Packet na taliya
  2. Busashen kifi
  3. Sardine
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Manja
  7. Niqaqqen atarugu,tafarnuwa,citta,tattasai da albasa
  8. Yankakken albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba manja a wuta sai a dan saka albasa a soya

  2. 2

    Sai a zuba kayan miyan da aka niqa a dan soya shi

  3. 3

    Sai a zuba ruwan sanwa

  4. 4

    A saka maggi da gishiri

  5. 5

    Sai a wanke busashen kifin a xuba

  6. 6

    Idan ruwan ta tausa sai a zuba taliyan a ciki

  7. 7

    Idan ya kusan nuna,sai a wanke sardine din a saka a ciki

  8. 8

    Idan ruwa ya xama saura kadan sai a saka yankakken albasa

  9. 9

    Sai a sauke bayan ruwan ya qare

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysharh
Aysharh @Aysharh
rannar

sharhai

Similar Recipes