Lemun exotic na gida

Mam's Maishanu
Mam's Maishanu @4rmat2mim
Sokoto

Yana da dadi sosai kuma ga amfani

Lemun exotic na gida

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yana da dadi sosai kuma ga amfani

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Abarba
  2. Lemu
  3. Kwakwa
  4. Sikari
  5. Filebo
  6. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tanadi kayan ki kamar haka

  2. 2

    Ki karkare kwakwarki ki goge da abun gugar guro

  3. 3

    Sai ki matse lemun ki ki saka a cikin abarba ki niqa da blender,saannan ki zuba kwakwa itama ki niqa

  4. 4

    Sai ki tace,ki zuba sikari,filebo da kankara.Asha dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mam's Maishanu
Mam's Maishanu @4rmat2mim
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes