Wainar flour

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116

Tana daya daga cikin abinda na fi kauna

Wainar flour

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Tana daya daga cikin abinda na fi kauna

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
1 yawan abinchi
  1. Flour gwangwani daya
  2. Farin magi Dai dai
  3. Gishirin
  4. Attaruhu
  5. Man gyada
  6. Albasa
  7. Kwai daya
  8. Curry

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    A tankade flour a kwano a zuba magi, gishiri, a dama da ruwa sai a zuba albasa, da jajjageggen attahuru da curry a saka kwai a dama.

  2. 2

    Sai a daura fry pan a wuta asaka mai ajuya sai a dinga diban kullin Ana zubawa a cikin a soya ya soyu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
rannar

sharhai

Similar Recipes