Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

kosai
  1. 2Wake gwangwani
  2. Gishiri
  3. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko Zaki sirfa wakenki Sai ki wanke sosai ya fita kisa albasa attaruhu. San nn ki Kai markade, san nn ki zo ki zauna ki bugashi sosai ya bugu saiki sa gishiri kadan dai-dai saiki Dora man akan wuta Sai yayi zafi sosai saiki dinga sawa xakiga yayi maroon saiki juya shiken kin had a kosai.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Maryam Sani Salisu
Maryam Sani Salisu @cook_16236769
on
Kano

Comments

Similar Recipes