Tsire

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901

Wnn tsire na gida yyi mutukar dadi kmr na siyowa 😋

Tsire

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wnn tsire na gida yyi mutukar dadi kmr na siyowa 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
Mutuniya uku
  1. Tsokar nama
  2. Kuli kuli
  3. Albasa
  4. Tumatur
  5. Albasa
  6. Mai
  7. Tattasai ja da kore

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Da farko nayi marinating nama yyi 30 min

  2. 2

    Senazo na samai kuli kuli da mai ya kuma 10 minti senazo na saka a tsinke

  3. 3

    Nasa nama ze se albasa se nama we koren tattasai kmr dai ydd yake a hoton

  4. 4

    Bayan na gama jeraea na gama a oven har minti 40

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901
rannar

sharhai

Similar Recipes