Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Tattasai
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Magi
  7. Spices
  8. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1
  2. 2

    Zaki fere doyarki ki wanke dakyau seki dora tukunyarki a wuta kisa ruwan zafi kisa doyarki da dan gishiri saiki rufe, idan ta dahu saiki sauke

  3. 3

    Ki jajjaga tattasanki da tarugu da albasa ki dora tukunyarki a wuta kisa mai a wuta da albasa idan ya soyu sekisa jajjagenki kina juyawa ki sa magi da spices dinki

  4. 4

    Dama kin yanka albasarki dayawa saiki zuba a cikin miyarki kina juyawa ki rage wuta sosai bawai bari zakiyi ta dahu ba dika albasar sama sama saiki sauki

  5. 5

    Saiki fasa kwai kisa magi and curry and gishiri if u like seki dora mangyada idan yayi zafi kinasa doyar a cikin ruwan kwan kina sawa a mangyada kina soyawa if u like, idan bakyaso zaki iya ci ko baki soyaba. Nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatin Baba
Fatin Baba @cook_17119979
rannar

sharhai

Similar Recipes