Soyayar doya da miyar kwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Duya guda daya
  2. Tomatori guda hudu
  3. Albasa guda daya
  4. Tarugu guda biyu
  5. Tatasai guda biyu
  6. Magi guda biyu
  7. Gishiri
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na yanka duyataguda na wanke da ruwa nasa dan gishiri ciki nasa acikin mai dayake wuta

  2. 2

    Da tasoyu nakwashe acikin gwagwa don mai yatsane ciki

  3. 3

    Nadauko tumaturina guda hudu na yankashi na dauko tarugu guda biyu da tatasaina guda biyu da albasa guda daya duk nayankasu

  4. 4

    Nadauko tukunya nafara soya kayan miyana asaman wuta saida sunka soyu nasa kwa ciki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Usman Sumayya kwasara
Usman Sumayya kwasara @cook_19429975
rannar

sharhai

Similar Recipes