Bread pizza

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan
chef famara
chef famara @cook_15730379

inason pizza shine dalilin dayasa na saukaka kaina inyi ta bread🤣🤣

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka tumatur kananu ki zuba a kasko da dan mai kadan ki dora awuta ki dan zuba sinadarin dandano kadan ciki ki jujjuya inya zana yer source ki sauke

  2. 2

    Ki yanka tumatur da albasa da koren tattasai ki ajiye agefe

  3. 3

    Ki gurza mozzarella cheese ki ajiye gefe

  4. 4

    Ki jera bread a farantin gashi ki kawo source kizuba akai ki jera tumatur da albasa da koren tattasai ak ai ki zuba cheese akai ki gasa shikenan

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

chef famara
chef famara @cook_15730379
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes