Shinkafa DA miya

Aisha
Aisha @cook_19526557

Shinkafa DA miya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Tumatir
  3. Tattase
  4. Attaruhu
  5. Magi
  6. Albasa
  7. Mangyada
  8. Cury
  9. Gishiri
  10. Bama
  11. Salad
  12. Cocumba
  13. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki Dora ruwa idan ya tafaso ki zuba shinkafa, idan yanuna ki sauke kibzuba a kula

  2. 2

    Zaki gyara kayan miyan ki ki markada ki dora mai ki zuba kayan miyan ki barshi ya dahu se ruwan ya kare

  3. 3

    Se ki zuba magi DA gishiri da soyeyyen nama da cury ki soya idan ya soyu ki zuba ruwa kadan ki rufe, idan ya dahu a saukar

  4. 4

    A yanka salad da cocumba asa bama aci da shinkafar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha
Aisha @cook_19526557
rannar

sharhai

Similar Recipes