Circle pie and coconut rice

feena dansarari1
feena dansarari1 @cook_19653577

Circle pie and coconut rice

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa shinkafarki ki tsaneta saiki marka kwakwarki ko ki gurzata saiki zuba mai a tukunyanki inyayi zafi ki zuba kwakwarki har ruwan saiki zuba attaruhunki da maggi da farin maggi ki juya sai ki kawo shinkafarki ki zuba ki juya sai ki rufe Inta turara sai ki sauke zaki iyaci da kowace miya.

  2. 2

    Circle pie zakisamu f ulawarki ki mata kwabin meat pie sai ki murzashi da fadi dama kinyi hadin naman ki me dankali sai kisami abu me circle shape ki saka kifitar da circle guda biyu ki zuba hadinki atsakiya sai kikawo dayan ki dora idan kwabinki da laushi kikai hannu zakisa kidanne baking idan da taurikikai saikin sa fork tukun kidanne hazakiyi har kigama saiki sa amai ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
feena dansarari1
feena dansarari1 @cook_19653577
rannar

sharhai

Similar Recipes