Cuscus balls

Summy Danjaji
Summy Danjaji @Summydanjaji
Kano

Alhamdulillah nayi dan iyalina kuma sunji dadinsa sosai sun yaba

Cuscus balls

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Alhamdulillah nayi dan iyalina kuma sunji dadinsa sosai sun yaba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cuscus
  2. Sinadarin dan dano
  3. Gishiri
  4. Attaruhu d albassa
  5. Kifi
  6. Curry
  7. Kwai3
  8. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki raba cuscus dinki gida3 sekiyi amfani d gida2

  2. 2

    Ki zuba ruwanki a tukunya kisa kayan dandano d gishiri kadan d curry, kidora a wuta harse y tafasa, daman kin jajjaga attaruhunki kin yanka albassarki, idan y kusa tafasa seki zuba aciki

  3. 3

    Idan y tafasa seki zuba kifinki daman ki dagargazashi seki zuba cuscus dinnan ki jijjuyashi, seki rufe, idan y dahu seki sauke kibarshi y sha iska,seki mulmula shi, idan kika gama seki dora manki a wuta, ki fasa kwanki kisa sinadarin dandano guda1 kikada,idan man yayi zafi seki dinga tsomawa akwan kina soyawa.

  4. 4

    Shikennnan se aci dadi lafiya, zaki iya hadashi d duk miyar d kikeso,nidai nahadashi d papperd chicken

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Summy Danjaji
Summy Danjaji @Summydanjaji
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes